Chinese fried rice

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

#kano.Kasancewar qanina yana matuqar son chinese fried rice kuma y shirya xuwa kawomin ziyarar bazata se bayan y kusa isowa sann yasanar dani.Hakanne yasa nayi anfani d sinadaran danake dasu dan girka masa abinda yafiso, kuma yaji dadinta sosai

Chinese fried rice

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#kano.Kasancewar qanina yana matuqar son chinese fried rice kuma y shirya xuwa kawomin ziyarar bazata se bayan y kusa isowa sann yasanar dani.Hakanne yasa nayi anfani d sinadaran danake dasu dan girka masa abinda yafiso, kuma yaji dadinta sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Koran tattasai
  2. Karas
  3. Green beans
  4. Dafaffiyar shinkafa
  5. Kayan dan dano dana kamshi
  6. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki wanke kayan lambunki ki yayyanka yadda kikeso sann ki dora kasko a wuta kisa mai kadan kuxuba kayan lambunki ki soya.

  2. 2

    Kisamu qaramun mazubi ki fasa kwanki ki kada shi sann seki juye kan kayan lambun dakike soyawa ki jujjuya sosai d sosai sanan ki kawo dafaffiyar shinkafarki ki xuba kisa kayan kamshi dana dandano

  3. 3

    Seki jujjuya har sekin tabbatar komai y biyu kuma shinkafar tasoyu seki sauke

  4. 4

    Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes