Macaroni da miyar kayan lambu da soyayyar kaza mai fulawa

Z.A.A Treats @mamanNurayn
Yana da sauqin yi sosai
Macaroni da miyar kayan lambu da soyayyar kaza mai fulawa
Yana da sauqin yi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Idan macaroni ta tafasa Sai a sauke
- 2
Miya:za'a tafasa dankali har yayi laushi,sai a soya kayan miya,idan yayi sai akawo karas da dankali da kuma dandano a saka har su soyu
- 3
Kaza:bayan an tafasa kaza sai a kada kwai a saka ta ciki a tsame a sake sata cikin fulawa har sau biyu
Similar Recipes
-
-
-
-
Farar shinkafa mai kayan lambu
a duk lokacin da kika gaji da dafa farar shinkafa yi kokarin gwada wannan shinkafa me kayan lambu Herleemah TS -
-
-
-
-
Shinkafa da source da soyayyan naman kaza da wainar dnkl da zobo
Gaskiya yana da dadi sosai kuma yn birge iyalina Ummu Shurem -
-
-
-
-
Soyayyar kaza mai kwai
Maigidana yana son kaza sosai shi yasa nake sarrafata ta hanyoyi daban daban Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
Soyayyar kaza
Wanan soya ta tsufafici ,za'a soya shi sama sama ga tsufafin da basu da isashin qarfe Umma Ruman -
-
Miyar kayan lambu
Na san ba ni na fara yin irin miyar nan ba, amma dalilina na qirqirarshi a kan kaina saboda Babana ne, yana son cous cous da miyar kayan lambu, alayyahu ne ko dai ko wane irin ganye, to wannan miyar dominshi na yi musamman. Maganar gaskiya kuma sinadarin dandano da na yi amfani da shi a wannan miyar ita ce zan ce kusan sirrin fito da dandanon wnn miyar, mun ci miyar tare da dafaffen cous cous. Afaafy's Kitchen -
-
-
Dankalin turawa da macaroni me salad
Wadanda keson abinci marar nauyi Kuma classic Muhibbatur Rasool🤩 -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10954712
sharhai