Umarnin dafa abinci
- 1
Da tafasa kaza da seasonings da spices, a xuba ruwa kadan yadda xasu shanye a jikinta.
- 2
A fasa kwai a buga a saka curry da maggi.
- 3
A xuba busashen burodi a bowl
- 4
A daura mai a wuta idan yayi zafi sai na daukar naman kaxar ana saka wa cikin ruwan kwai ina juyawa har ko ina ya samu sai a sake sakawa a cikin busashen burodi a juya sai a saka a cikin mai a soya, ayi haka har naman ya qare.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10962993



sharhai