Chicken kebab

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsokar kaza
  2. Attarugu
  3. Tafarnuwa
  4. Tsinken tsire
  5. Gishiri da maggi
  6. Albasa
  7. Koren tattasai
  8. Jan tattasai
  9. Spices masu dadi
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka tsokar kaza gunduwa gunduwa se ki sa mai da duk kayan da na lissafo a jajjaga attarugu da tafarnuwa asa. Shi kuma tsinken tsire a jiqa shi a ruwan Zafi a yan ka albasa manya tattasai manya se a soka tsokar kaza se asa tattasai se a qarasa tsoka se asa green Paper haka zaai tayi har ya qare

  2. 2

    Idan aka gama sawa a tsinke se a kunna oven a gasa😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes