Date candy (dabino candy)
Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan kin bare dabinon zaki cire kollon sai kisa shi a grinder ki kwankwatsa shi kamar haka,Sai ki daka kanunfari din ki hada su tare
- 2
Bayan kin gama sai ki sa shi a bowl tare da madara,siga kamar haka sai kisa cokali ki juya su
- 3
Bayan kin gama juya su sai kisa ruwa ka dan kamar haka
- 4
Sai ki sa hannu ko cokali ki jujjuya ya hade kamar haka
- 5
Sai ki mulmula shi kamar haka
- 6
Bayan kin gama sai ki sa shi a fridge yay kamar minti goma zaki ga ya hade
- 7
Yana dadi sosai ga kara lfy ajiki enjoy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10984995












sharhai