Kayan aiki

  1. Kakana
  2. Ayaba
  3. Madara
  4. Sugar
  5. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A yanka fruit en a dama madarar gari da sugar sai a juye fruits en a kai asa qanqara ko kuma a sa fridge yy sanyi.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Umcy1997 ba shakka wannan ze rike mun ciki in zo musha tare 🥄😋

Wanda aka rubuta daga

Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes