Easy lemonade

Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Jos

#LEMU.....ba abada yaro me kiwa

Easy lemonade

Masu dafa abinci 13 suna shirin yin wannan

#LEMU.....ba abada yaro me kiwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Lemon guda hudu
  2. Lime guda daya
  3. Siga rabin kofi
  4. Na a na a
  5. Kankara
  6. Grenadine
  7. Kofunan tangaran

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan da nai amfani dasu nan

  2. 2

    Da farko ki matse lemon dinki sai ki zuba sugar ki gauraya

  3. 3

    Sai ki raba lime dinki gda biyu ki matse rabi akai

  4. 4

    Ki dauko kofunan tangaran ki zuzzuba kankara aciki sannan ki yanka lemon a kwance ki sassaka

  5. 5

    Sai ki zuba ruwan lemon din da kika tace akai sannan ki saka na a na a

  6. 6

    Sai ki zuba grenadine rabin cokalin shan shayi ta gefe zaki zuba sai sauka a hankali

  7. 7

    Gashi nan nagama asha dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
rannar
Jos

sharhai

Similar Recipes