Fried couscous with spinach and egg sauce

Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
Fried couscous with spinach and egg sauce
Umarnin dafa abinci
- 1
Abubuwan bukata
- 2
Zakisa mangyada da albasa a wuta kisoya, saikisa attaruhu,koren wake da karas kisoyasu harsai sunyi laushi.
- 3
Saiki zuba couscous dinki kita juyawa sosai kamar minti 5 zuwa 6 saikisa kayan dandano da nama (dama kinriga kin silalashi) kigauraya, sannan ki yayyafa ruwan zafi sabida yakara laushi saiki rage wuta sosai kirufe. Minti 3 zuwa 5 saiki sauke.
- 4
Kayan bukata
- 5
Zakisa mangyada da albasa awuta kisoya saikisa attaruhu da tattasai shima kisoya, saikisa alayyahu,Kwai,kayan dandano da ruwa kadan kigauraya.
- 6
Zuwa minti 5 saiki sauke.
- 7
- 8
Aci dadi lafiya😋😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10988322




















sharhai