Yam Balls

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Wow Delicious

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya madaidaichi
  2. 5Kwai
  3. Kayan Miya
  4. Kayan kamshi+sinadarin dandano
  5. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doya ki yanka sannan ki dafata

  2. 2

    Idan ya dahu ki daka a turmi tareda kayan Miya da sinadarin dandano

  3. 3

    Idan yayi saiki mulmula kinayi kina sakawa a kadaddn kwai Mai Maggy kina soyawa ackn mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes