Alalen manja na gwangwani

Autas Kitchen
Autas Kitchen @auta93
Zaria,Kaduna

Kada kibari abaki labari

Alalen manja na gwangwani

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Kada kibari abaki labari

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Tattasai,tarugu,albasa
  3. Maggi,curry,thyme,spices
  4. Dafaffen kwai, crayfish

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki auna wakenkine kisurfashi kicireme dissan kiwanke tas,seki jika,seki dauko kayan miyanki kigyara kizuba acikin jikakken waken,sekikai nika

  2. 2

    Idan kikadawo nika sekizuba spices dinki da crayfish dinki kijuya,sekisa ruwan dumi

  3. 3

    Already ki goge gwangwaninki kinshafame manja seki yayyanka daffafen kwanki kisassaka akowane gwangwani sekizuba kullun alalen akai seki daura awuta.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Autas Kitchen
rannar
Zaria,Kaduna
Makeup artist and also a caterer
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes