Nadaddiyar fulawa da nama
Akwae dadi sosai😋❤
Umarnin dafa abinci
- 1
DA farko zaki zuba fulawarki a kwano kisa gishiri da aljinomoto,sae ki kwaba,kwaban kamar na meatpie zakiyi
- 2
Sae ki raba kwabin nki biyu kiyi rolling kowane yayi fadi.
- 3
Gefe guda kuma ki tafasa namaki d Maggi,albasa da citta....sae ki daka,Sana kiyi grating tattasai d albasa ki hada da naman ki soya sama-sama.
- 4
Bayan kinyi rolling kwabinki,guda ki yanka shi dogaye kmr taliya amma yafi taliya girma sosae,gudun kuma kisa Kofi koh wni abu mai cycle ki fidda shape shima
- 5
Sae rinka dibar hadin namanki kina zubawa a kwabinki mai circle shape sae ki rufe da wni Sana kiyi crossing dogayen.
- 6
Sana ki rufe gefe da gefen....ki Dora manki inyayi zafi sae kisa a ciki ki soya har yayi golden brown Sana ki kwashe.aci lpy
- 7
Note:kada ki cika wuta da yawa saboda bayan zai iya toyewa cikin beyi b.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai