Yam balls

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Yana da saukin hadawa sannan kuma yana da dadi mussamman lokacin breakfast

Yam balls

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana da saukin hadawa sannan kuma yana da dadi mussamman lokacin breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Attaru,albasa,tafarnuwa
  4. Mai
  5. Kayan dan dano dn kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki fere doyarki ki wanke kixuba a tukunya kisa ruwa ki dafa.inta dahu kitsane ki ajiye a gefe

  2. 2

    Se ki jajjaga attaruhu albasa d tafarnuwa ki ajiye.

  3. 3

    Seki dauko dafaffiyar doyarki kisaka gishiri d magi sann ki kawo jajjagenki kixuba ki mar mashe doyarki ki jujjuya kayan jajjagen d magin su biyu.se dinga diba kadan kina mulmulawa har kigama

  4. 4

    A mazubi na daban kifasa kwanki kisaka dakakken citta d kanun fari kadan ki sa curry,gishiri d maggi ki kada.

  5. 5

    Seki dora manki a wuta inyayi xafi seki dinga daukar doyar kina sawa a kwai kisa amai ki soya hk xaki tayi har kigama

  6. 6

    Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes