Kunun Aya da Dabino
Ina yawan yinshi akai akai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki wanke ayanki tas kicire masa kasa kijuye a roba,seki bare dabinonki kicire kwallayen kizuba acikin ayan sekikai nika,idan aka nika seki taceshi karki cika ruwa wurin tatan sekisa siganki da kankara
- 2
Nafison naji gardin ayan shiyasa bana amfani dako wani irin flavor wajen yinsa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11013222




sharhai