Baked circled pie

Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
Kaduna State, Nigeria.

Circled pie shine recipe dina na farko dana saka a cookpad on 13 November 2018, amma soyawa nayi. Sai naci Karo da kiki foodies tayi baking nata, shine nima na gwada kuma yay dadi sosai fiye da soyayyen. #onerecipeonetree.

Baked circled pie

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Circled pie shine recipe dina na farko dana saka a cookpad on 13 November 2018, amma soyawa nayi. Sai naci Karo da kiki foodies tayi baking nata, shine nima na gwada kuma yay dadi sosai fiye da soyayyen. #onerecipeonetree.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 1/4 tspsalt
  3. 1/4 cupcold butter
  4. For the fillings
  5. 2sardines
  6. 1grated carrot
  7. 1potato
  8. Maggi
  9. Spices
  10. 1onion
  11. 2 tbspoil
  12. 1 tbspflour
  13. Green pepper
  14. 3Ataruhu
  15. For the egg wash
  16. 1egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada flour, salt da butter saiki hadesu ki kawo ruwan sanyi sosai ki zuba ciki saiki kwaba amma da tauri kuma karkiyi kneading dough din sosai.

  2. 2

    Ki daura pan a wuta, saiki zuba mai aciki kisa albasa, diced potato, carrot, Kifi(amma banda manshi), ataruhu da spices ki juya sosai saiki zuba ruwa ki rufe dan dankalin ya nuna. Idan yayi saiki zuba flour cokali daya da green pepper ki kara juya shikenan.

  3. 3

    Ki murza dough dinki saiki cire shape

  4. 4

    Ki zuba fillings.

  5. 5

    Ki dauki wani ki rufa akai saiki likeshi da toothpick

  6. 6

    Saiki shafa ruwan kwai a samanshi

  7. 7

    Saiki gasa a low heat

  8. 8
  9. 9

    Aci dadi lpy

  10. 10

    Gana last year da nayi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes