Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki sa mai a wuta ki tsamo nama ki Dan soya ki yanka albasa ki zuba ki zuba jajjagen kayan miya Sudan soyu seki zuba ruwa mai Dan yawa, ki wanke wake ki zuba basai ya tausa ba ki zuba gishiri ki rufe harse waken ya dauko nuna saura kadan saboda taliya bashi da wuya nuna se ki sa maggi ki zuba taliyaar ki juya ki rufe kina kara juya taliyar karta harhade. Enjoy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11019547




sharhai