Jollof din Taliya da wake

Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki sa mai a wuta ki tsamo nama ki Dan soya ki yanka albasa ki zuba ki zuba jajjagen kayan miya Sudan soyu seki zuba ruwa mai Dan yawa, ki wanke wake ki zuba basai ya tausa ba ki zuba gishiri ki rufe harse waken ya dauko nuna saura kadan saboda taliya bashi da wuya nuna se ki sa maggi ki zuba taliyaar ki juya ki rufe kina kara juya taliyar karta harhade. Enjoy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Jollof din taliya da faten wake
Ina da ragowar faten waken da nayi gashi ina sha'awar taliya da wake shi ne na dafa mana taliyar jollof muka hada Ummu Aayan -
-
-
-
-
-
-
Jallof din taliya da macaroni hade da wake
Hakika tayi dadi , dafarko na gwada ne na gani ko zatayi kyau da dadi. ,sai gashi munji dadinta Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
Jollof din taliya da macaroni
#teamsokoto wannan girkin yana da dadi kuma yana da saukinyi. Mrs Mubarak -
-
-
Jollof din taliya
Nayiwa sisters na da suka dawo daga skul yanada sauki na hada musu da carrots da kifi saboda juyi dadinsa Sabiererhmato -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11019547
sharhai