Jollof din shinkafa da awara

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Akwai dadi

Jollof din shinkafa da awara

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa Kofi daya
  2. Attaruhu uku
  3. Albasa daya
  4. Maggi hudu
  5. Kayan kamshi kadan
  6. Mai cokali hudu
  7. Awara danya
  8. Koren tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajjaga albasa da attaruhu ki zuba mai yayi zafi a tukunya sannan ki kawo jajjage ki zuba. Ki soya kisa maggi da Kayan kamshi sannan ki kawo ruwa ki zuba har ya tafasa.

  2. 2

    Ki zuba shinkafa ki juya ki rufe ki barta ta hadu.

  3. 3

    Ki soya awara ki jera akan shinkafa kisa koren tattasai kici.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes