Zobo smoothie drink

#team6drink.kasancewata a cookpad yasana na iya sarrafa abubuwa kala kala masu kara lpy gajiki zobo abinshane dayake kara lafiyar jiki
Zobo smoothie drink
#team6drink.kasancewata a cookpad yasana na iya sarrafa abubuwa kala kala masu kara lpy gajiki zobo abinshane dayake kara lafiyar jiki
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan amfaninmu nan nakankare bayan kwakwa na gogata a abin goga kubewa na yanka gwaiba na cire kwallayen cikinta
- 2
To yanzo zandaura zobo akan wuta na zuba masa ruwa da kanunfari da danyar citta ruwan kadan bada yawaba saboda anasan yakasance da kaurinsa. zanbarshi ya tafasa kmr sau biyu
- 3
Ga ruwan zobonmu nan yatafasa na taceshi da rariya
- 4
To yanzo zan hada kwakwata da gwaibata da sukari da tiarra da ruwan zobonmu muhadisu waje daya mu karkada
- 5
Bayan mun markade idan kana da bukar sanyi sekashi yayi sanyi idan kuma baka da buka seka sha a haka
Keywords
Similar Recipes
More Recipes








sharhai (6)