Faten dankali da kwai

hafsat liman @kakarose
Tunanina ne kawai yabani inhada wannan girki..dana gwada kuma saiya bayar da wani dadi Mara masultuwa.
Faten dankali da kwai
Tunanina ne kawai yabani inhada wannan girki..dana gwada kuma saiya bayar da wani dadi Mara masultuwa.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko ki bare dankalinki..ki yanka duk shape da kike so.saiki daura kan wuta tare da gishiri kadan...idan ya nuna saiki tsamesa ki ajiye a side
- 2
Ki yanka albasa da tomato's manya manya,saiki jajjaga attarugu..saiki daura mai kadan akan wuta ki zuba kayan miyan naki.kita juyawa nadan lokaci kadan
- 3
Saiki zuba sinadaran dandano da curry da tafarnuwa ki juyashi...bayan nan saiki dauko kwai guda 3 kifasa akai kijuya..after dat.saiki dauko dankalinki dakika dafa ki juye akai kidan juyasa saiki rufe for 2minutes...enjoy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11034583



sharhai