Fanke
Akwae dadi😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu kwano KO roba ki zuba flour,sugar,yeast,baking,madarar gari(in kina so), dan gishiri sae ki zuba ruwa daedae ki kwaba.
- 2
Kwabin kada yayi ruwa kuma kada yayi tauri, sae ki rufe da murfi ki ajeshi a wni wri Mai dumi na wni lokaci ya tashi.
- 3
In ya tashi,sae ki dora manki a wuta kada ki Bari yayi zafi sosae,sae ki riqa diba kina soyawa har ya yayi sae ki kwashe.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11034604




sharhai