Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisoya albasa da mangyada, saiki saka tumatur dinki dakika yanka da attaruhu kisoya
- 2
Saikisa kayan dandano dakike amfani dashi
- 3
Kisa kwai kisoya kamar yanda kika gani a photo
- 4
Saiki saka tattasai dakika yanka kikara albasa kigauraya kamar minti 2 zuwa uku kisauke.😋😋😋
- 5
Zaki iyacin sauce dinki daduk abundance kikeso. Ninaci nawa da taliya, soyayyar doya dakuma chips
- 6
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11038765



















sharhai