Danwaken fulawa

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Hmmm yummmmy

Danwaken fulawa

Hmmm yummmmy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jika kanwa ki tankade fulawa ki sa kuka daidai misali sai ki kwaba da ruwan kanwar kar yayi tauri sosai

  2. 2

    Ki dora ruwa a tukunya inya tafasa saiki na diba daidai misali kina sawa haka zakiyi tayi har ki gama idan yayi zakiga yana tasowa yana kumafa. Saiki tafasa kwanki ki soya manki kiyanka tumatur da albasa shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes