Vanilla cup cake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupFulawa
  2. 3kwai
  3. Butter half
  4. cupSugar half
  5. Biking powder
  6. Vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samo rubah ki zubah sugar da butter sai kiyi mixing dinsu

  2. 2

    Sanna sai ki fasa kwanki aciki ki cigabah da mixing

  3. 3

    Sannan ki zubah fulawa da biking powder da vanilla flavor ki cigabah da mixing

  4. 4

    Sannan sai ki daukoh pan din cup cake da peper din cupcake ki jubah hadin cake din aciki

  5. 5

    Bayan kin gama sai kisa a oven yah gasu shikkenan kin gama cup cake

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsat’s cakes nd more
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes