CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Spring roll
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Spring roll ainihin hoton girkin

Spring roll

Hafsat’s cakes nd more
Hafsat’s cakes nd more @cook_18602343
kano

Spring roll

Hafsat’s cakes nd more
Hafsat’s cakes nd more @cook_18602343
kano
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 3 cupFulawa
  • Water
  • Salt
  • Brush
  • Cabbage
  • Karas
  • Albasa
  • Attaruhu
  • Sinadarin dandano
  • Mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu kwano ki zubah fulawa da gishiri kadan sai ki zubah ruwa ki kwaba kwabin da Dan kauri

    Spring rollmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan sai ki samu kaskoh amma wanda baya kamawa sai ki saka brush dinnan aciki fulawar sai ki dinga ibah kina shafawa acinkin kaskwan har sai kin shafe kaskwan gabah dayah kuma da Dan kauri zaki yishi in kikayishi kalan fatai zai shamiki mai

    Spring rollmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki barshi in yayi zakiga gefansa yah fara dagowah sai ki dayeshi haka zakiyi tayi harki gama yin peparki

    Spring rollmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Hadin abunda za asa aciki zaki gugah cabbage ko ki yankashi kenan shima karas ki gogashi sannan ki yanka albasa sai ki wankeso

  5. 5

    Sai ki zubah mai kadan akaskoh sai ki juye cabbage da Karas da albasa sai ki jajjaga attaruhu ki zubah ki saka maggi daidai yadda kikeso

    Spring rollmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Ki ki dinga jujjuyarsu har sai sun nunah sai ki sauke

    Spring rollmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Sai ki dau koh wannan pepar sai ki shin fidata a plate sai ki aebun wannan hadin sai ki zubah sai ki nannade

    Spring rollmatakin girki7 hoto
    Spring rollmatakin girki7 hoto
    Spring rollmatakin girki7 hoto
  8. 8

    Sai ki damah watah fulawar me kauri sai ki shafa akarshen sai ki karasa nannadewar

    Spring rollmatakin girki8 hoto
    Spring rollmatakin girki8 hoto
  9. 9

    Sai ki zubah mai akaskoh sai ki soya

    Spring rollmatakin girki9 hoto
    Spring rollmatakin girki9 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hafsat’s cakes nd more
Hafsat’s cakes nd more @cook_18602343
rannar November 20, 2019 18:11
kano

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pineapple and hibiscus mocktail
  2. Biskin shinkafa
  3. Icecream pops
  4. Kunun Zaki
  5. Chocolate fudge
  1. Creamy sweet corn salad
  2. Sponge cake
  3. Soyayyar kwakwa (coconut flakes)
  4. Kunun Zaki
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11059392
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close