Pineapple and hibiscus mocktail

Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
Kaduna State, Nigeria.

#Team6drink. Kusan kowa yasan amfanin zobo da abarba ta fannin lpy. Wannan recipe din nayi amfani da wasu abubuwa na recipe din mumeena ne, banbancin kadan ne. Dadi kuma baa magana sai wanda ya gwada😋😋😋💝

Pineapple and hibiscus mocktail

#Team6drink. Kusan kowa yasan amfanin zobo da abarba ta fannin lpy. Wannan recipe din nayi amfani da wasu abubuwa na recipe din mumeena ne, banbancin kadan ne. Dadi kuma baa magana sai wanda ya gwada😋😋😋💝

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Hadin zobo
  2. Zobo Kofi uku
  3. Sugar Kofi biyu
  4. Citta cokali biyu
  5. Kanunfari
  6. Masoro
  7. Kimba
  8. Kanwa
  9. Foster Clark's 1(pineapple flavour)
  10. 1 1/2Cucumber
  11. Bawon abarba
  12. Pineapple da strawberry flavours
  13. Hadin pineapple syrup
  14. 1/2Abarba
  15. 1/2Sugar
  16. Ruwa
  17. Hada lemu a kofi
  18. Cup
  19. Pineapple syrup
  20. Zobo
  21. Kankara
  22. Gora

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke zobo ki zuba a tukunya saiki zuba citta, kanunfari, masoro, bawon abarba, kimba da ruwa ki barsu su tafaso zuwa minti 10 saiki zuba kanwa saboda tsami.

  2. 2

    Ki wanke cucumber saiki yanka kanana kiyi blending dinta saiki zuba cikin zobon ki juya saiki barshi yasha iska sannan ki tace.

  3. 3

    Kisa sugar, flavours da foster Clark's.

  4. 4

    Ki yanka abarba saikiyi blending dinta da ruwa ki tace juice dinta sannan ki daura a wuta ki zuba sugar ya tafaso sosai. Saiki saka a fridge yayi sanyi.

  5. 5

    Ga sauran hotunan

  6. 6

    Nan ga duk abinda muke bukata wurin hada wannan lemon.

  7. 7

    Ki fasa kankara saiki zuba a cup, ki kawo pineapple syrup ki zuba saiki zuba zobon akan lemon (amma akan kankaran ake zuba zobon cikin nutsuwa) idan ba haka ba zai hade.

  8. 8

    Asha dadi lpy.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes