Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gasarar kamu
  2. Citta
  3. Kanumfari
  4. Kimba
  5. Flebo
  6. Kankara
  7. Sugar
  8. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba ruwa kofi daya a tukunya a saka citta, kanumfari da kimba a tafasa.

  2. 2

    A samu gasara a raba ta biyu, sai a dama rabin gasarar da ruwan sanyi. Sai a saka rariya a juye tafashesshen ruwan a kai a dama.

  3. 3

    A saka flebo, kankara da ruwa kofi daya a ragowar gasarar a jujjuya sai a sa sugar.

  4. 4

    A kwara a daya gasarar da aka dama da ruwan zafi a juya sosai. Ba'a so yayi kauri. Za'a iya sawa a na'urar sanyaya abinci har zuwa lokacin da za'a sha. Asha lafiya!

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amma's Confectionery
Amma's Confectionery @ammas_confectionery
rannar
Damaturu, Yobe State
Being creative and trying new recipe is always fun.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes