CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambun shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambun shinkafa ainihin hoton girkin

Dambun shinkafa

Autas Kitchen
Autas Kitchen @auta93
Zaria,Kaduna

Abincine da akeyinsa lokaci zuwa lokaci don marmari

Abincine da akeyinsa lokaci zuwa lokaci don marmari

Kara karantawa

Dambun shinkafa

Autas Kitchen
Autas Kitchen @auta93
Zaria,Kaduna

Abincine da akeyinsa lokaci zuwa lokaci don marmari

Abincine da akeyinsa lokaci zuwa lokaci don marmari

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Tsakin shinkafa
  2. Allayaho
  3. Kayan miya
  4. Gyadan miya
  5. Mangyada
  6. Maggi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki wanke shinkafar ki ki shanyata tabushe sekikai a barza Miki ita ki tankade kicire garin,ki grating kayan miyanki ki yanka allayyo da albasa,ki gyara gyadan miyanki

  2. 2

    Sekizuba jajjageggen kayan miyan akan tsakin,da alaiyaho da magi ki jujjuya seki turara shi nidai nakanyi amfani da rice cooker wajen turarashi don yafi sauki, in yadanyi 30min sekizu gyadar miyanki da albasa kijiuya kimaida kirufe

  3. 3

    Inyayi taushi daidai ci seki sauke yadan huce sekisa soyayyenangyada kici abunki.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Autas Kitchen
Autas Kitchen @auta93
rannar November 25, 2019 13:58
Zaria,Kaduna
Makeup artist and also a caterer
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Spring rolls II
  2. Dan Sululu
  3. Shredded beef sauce
  4. Miyar Ugu
  5. Lemon gwanda da lemo
  1. Doya da sauce na kwai tare da nama
  2. Crunchy potato crackers
  3. Black tea
  4. Taliya da miyar manja
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11086997
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close