Taliya da miyar manja

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya leda daya
  2. Manja
  3. Attarugu
  4. Maggi
  5. Albasa
  6. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A daura ruwa a tukunya inya tafasa sai a zuba taliya

  2. 2

    Inya dahu sai a tace

  3. 3

    Sai a daura manja a yanka albasa a jajjaga atarugu sai a sa Maggi da gishiri

  4. 4

    Inya dahu sai a sauke aci dadi lafiya 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsat Masokano
Hafsat Masokano @cook_19482467
rannar

sharhai

Similar Recipes