Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11092965

Ki dafa gwaza ki bare bawo zubashi a bowl
Jajjaga Albasa hade da tafarnuwa da attaruhu ki dora mai a wuta kizuba ki sassoya sama sama,kawo me dandano ki zuba ki jujjuya sai ki dauko makaninki ki juye ki jujjuya shikenan ki rage wuta bayan minti 2 ki juye shikenan.
An kwafa!
More Recipes

sharhai