Potato pie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsFulawa
  2. 10Dankalin turawa guda
  3. Nama
  4. Kayan kamshi
  5. Mai
  6. Taruhu, albasa, tafarnuwa da karas
  7. Maggi,gishiri da sugar (kadan kadan)
  8. Ruwan sanyi
  9. Butter ¾ na simas
  10. 1Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade filawa se asa gishiri da sugar a juya se asa butter a murje akawo ruwan sanyi a zuba a kwaba har se ta hada jikinta se a rufe a ajiye a

  2. 2

    A nika naman se asa mai kadan a wuta a yanka albasa idan ta fara soyuwa se asa naman tare da kayan kamshi, Maggi da gishiri ake juyawa har se ya nuna

  3. 3

    A fere Dankalin awanke se a dafa, a dake shi se ayi yanka karas,albasa,taruhu kananan kanan asa mai kadan a wuta se a zuba su a ciki a soya sama sama

  4. 4

    Se a hada Dankalin da nama suma a zuba a ciki ake juyawa har se sun hade se a sauke

  5. 5

    A dauko fulawa a murza se asa hadin dankalin a ciki a rufe a kada Kwai a shafe saman pie din se a gasa a oven Tsahon minti 25 ko 30

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes