Sobo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sobo
  2. Citta,kanumfari,
  3. flavor
  4. Tiara,cola
  5. Cucumber
  6. Ruwa
  7. Baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki wanke sobo kiss acikin tukunya kizuba ruwa ki aza saman wuta,kisa Cotta da kanumfari,kiss baking powder saboda tsami sai ki barshi saman wuta ya dahu.

  2. 2

    In yayi ki sauke kitace daman kin markada cucumber dinki sai kizuba ciki, kisa tiara, cola da flavor saiki mutse asa cikin fridge yayi sanyi

  3. 3

    Asha Dadi lafiya😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Ibrahim Abubakar
Amina Ibrahim Abubakar @cook_19666556
rannar

sharhai

Similar Recipes