CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambun Kaza 🐓
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambun Kaza 🐓 ainihin hoton girkin

Dambun Kaza 🐓

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan dambun nayi amfani da measurement din da zesa kisamu dambu me kyau ba tare da barnan kaya ba.

Wannan dambun nayi amfani da measurement din da zesa kisamu dambu me kyau ba tare da barnan kaya ba.

Kara karantawa

Dambun Kaza 🐓

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan dambun nayi amfani da measurement din da zesa kisamu dambu me kyau ba tare da barnan kaya ba.

Wannan dambun nayi amfani da measurement din da zesa kisamu dambu me kyau ba tare da barnan kaya ba.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 5Kaji guda
  • Kofi 5 na mai
  • Kofi 5 na ruwa
  • Dandano 5 ga kowace kaza ya kama 25
  • Daddawa
  • Kayan kamshi
  • 5bay leaves
  • 10Tarugu
  • 2Albasa
  • Tafarnuwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kajin ki na turawa guda 5 tas, kisaka dandano tarugu bayleaves kayan kamshi tafarnuwa da ruwa

    Dambun Kaza 🐓matakin girki1 hoto
    Dambun Kaza 🐓matakin girki1 hoto
  2. 2

    Kisamu kowace kaza Kofi daya Takeci kiyi ta dahuwa kusan awa 2 se ta shanye ruwanta, kinga kasan tukunya ko

    Dambun Kaza 🐓matakin girki2 hoto
    Dambun Kaza 🐓matakin girki2 hoto
  3. 3

    Se ki sauke base kin daka ba fork ma ya isa ki Dan jajjaga ta saboda ta dahu sosai, kisaka mai Kofi 5 don Kofi daya keyima kaza daya idan mai yayi zafi se suya

    Dambun Kaza 🐓matakin girki3 hoto
    Dambun Kaza 🐓matakin girki3 hoto
  4. 4

    Zama zakiyi kiyata juyawa baa, tsayawa kusan minti 30 zakiga tachanza kala ta koma golden

    Dambun Kaza 🐓matakin girki4 hoto
    Dambun Kaza 🐓matakin girki4 hoto
  5. 5

    Se kisamu kyalenki na tatar koko kisamu rariyar karfe a kasa ki daure da Zafinshi zaki matsa man don idan ya huce ze sha mai

    Dambun Kaza 🐓matakin girki5 hoto
    Dambun Kaza 🐓matakin girki5 hoto
  6. 6

    Idan kin gama matsewa se ki banye kullin kisaka a tray

    Dambun Kaza 🐓matakin girki6 hoto
    Dambun Kaza 🐓matakin girki6 hoto
  7. 7

    Se ki fara since kassan daya bayan daya ki na kuma warfare naman. To yanzu de ga abunda kaza biyar yayi se tarbon baki ko ci da megida.

    Dambun Kaza 🐓matakin girki7 hoto
    Dambun Kaza 🐓matakin girki7 hoto
  8. 8

    Wannan girkin na sadaukar dashi ga kawata Sadia Muhammad Dogondaji ita ta koya min Kuma yanzu Allah ya jarabceta da rashin lafia kusan shekara. Ina baran Adua ga duk Wanda ya karanta wannan ya sakata cikin adua Allah ya bata lafia amin

    Dambun Kaza 🐓matakin girki8 hoto
    Dambun Kaza 🐓matakin girki8 hoto
    Dambun Kaza 🐓matakin girki8 hoto
  9. 9

    Masu so suyi sanaar dambu ga dama tasamu

    Dambun Kaza 🐓matakin girki9 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
rannar November 26, 2019 20:55
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (3)

Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
September 08, 2020 14:30
Mungode sosai.. Allah yabata lfy
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Kaza

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Super soft sponge cake
  2. Kunun shinkafa da kwakwa
  3. Dafaffan cabbage
  4. Soyayyar doya da kwai
  5. Alala
  1. Alala
  2. Dambun tsaki
  3. Awaran couscous
  4. Peppered chicken
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11094485
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close