Dambun tsaki

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin shikafa
  2. Alayahu
  3. Gyada miyya
  4. Tarrugu
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Farin maggi
  9. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu tsakin shikafar ki ki wanke sai ki samu alayahhu ki ki yanka ki wanke sai gyada ki ki gyara ji daka

  2. 2

    Sai ki samu tarrugun da albasa ki yi grating sai ki samu wata albasa ki yayanka

  3. 3

    Sai ki samu kwano babba ki zuba tsakin ki da alayyahu da gyada da kayan miyyan ki da maggi gishiri da farin maggi yanda zaiji sai yankaka albasa sai ki sa mangyada juya komai ya hade

  4. 4

    Sai ki samu steamer ki zuba ruwa kasan tukunya ki zuba hadin dambun ki rufe sai ki barshi ya ta turrara kinayi kina dubawa har sai dahu yayi laushi shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes