Alawar madara

M&H Red Velvet Bakery(Hussaina Tudu) @cook_18205367
Wannan alewar anayinta ne da madara,tanada dadi sosai,kuma tanada amfani a jiki,yara harma manya kowa yanasonta.
Alawar madara
Wannan alewar anayinta ne da madara,tanada dadi sosai,kuma tanada amfani a jiki,yara harma manya kowa yanasonta.
Umarnin dafa abinci
- 1
Daga farko zamu saka ruwa da sugar da flavor a tukunya sai mu dora su akan wuta,zasu dahu su hade duka,zasu da rika kunfa.sai mu sauke
- 2
Dama madarar mu tana a kwano,sai mu zuba ruwan sugar acikin madarar muna juyawa harsu hade da juna
- 3
Zamu shinfida leda da fadi a kan tebur ko kuma akasa sai mu shafa mata mai,sai mu zuba madarar akai sai muyi amfani da muciyar mulka fulawa sai mu buda madarar, zamuyi amfani da yuka ko kuma cutters mu yanka dai dai yanda mukeso
- 4
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11137121





sharhai