Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade filawarki sannan ki kwaba kwabin kamar fanke
- 2
Sannan kizo kke shafawa
- 3
Zaki daka namanki ki yankamai albasa kisa kayan kamshi da maggi kisa mai kadan kidan soya,sannan ki fasa danyen kwai aciki ki kara soyawa yahade jikinsa
- 4
Sannan kizo ki hada sheet din gashi kamar haka
- 5
Sai kisa naman aciki ki manne
- 6
Saiki dora mai yayi zafi kke soyawa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11137140
sharhai