Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11147149

Dafarko xakisamu kankanarki ki fereta ki yankata kanana kisamu ayabarki Wanda kikasaka a fridge yayi kankara sai ki bareshi kisa a blender kisa kankanarma acikin blender kisa madara kisa kankara sai ki markadata tayi laushi saboda ba a taceta.asha a lokacin
An kwafa!
More Recipes

sharhai