Dafadukan macaroni

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Macaroni Rabin leda
  2. Tattasai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. 2Knorr dunkule
  6. 2Maggi dunkule
  7. cokaliGishiri Rabin karamin
  8. 2Mai ludayi
  9. Kayan kamshi
  10. Bay leaf
  11. Rose Mary leaves
  12. Curry
  13. Thyme
  14. Soyayyen naman shanu
  15. Ruwa daidai misali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jajjaga attaruhu, tattasai, albasa. Sai ki saka manki cikin tukunya a wuta, ki juye jajjagen ki da namanki. Ki soya Sama Sama Sai ki juye sauran kayan kamshi da dunkule ki da gishiri. Ki zuba ruwa madaidaici ki rufe ki barshi ya tafaso

  2. 2

    Idan ya tafaso Sai ki zuba macaroninki, ki rufe ki Bari ya dahu,zakiga ruwan ya shanye. Sai a zuba a Plate a ci da zafinsa. Ana ci ko da safe Don karya kumallo ko da Rana ko dare.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmau Minjibir
Asmau Minjibir @Emjays_cuisines
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes