Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yayanka tsokar kazanki into cubes sai ki tsumashi da kayan hadin dana lissafa kirufe kisashi a fridge a kalla awa daya sai kiciro kisamu garin burodi kisamu fulawa kidan samasa gishiri sai ki kada kwai
- 2
Sai ki fara saka tsokan kazan acikin fulawa sai kisa a cikin Kwai kisa kisa acikin garin burodi kina ajiyewa akan faranti haka zakinayi harki gama,sai kidaura mai idan yayi zafi ki rage wutan kifara suya sai yayi brown sai ki kwashe
- 3
Ga yanda xeyi
- 4
Hmmmm inkika hada da wannan lemon ba a magana ga dadi ga lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11147217








sharhai