Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke bulandarki tas
- 2
Seki wanke bayan kankanarki seki yankata kanana ki tabbata kin cire kwallayen cikin
- 3
Seki sa a bulanda kixuba ruwan da sukarin seki nika su
- 4
Inkin gama sekizo kitace da rariya me laushi kamar ta tatar koko seki sa kankara da vanillah da madarar seki juya.
- 5
Zaki iyayanka kankanar kana kixuba aciki shikenan angama
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11167751




sharhai (2)