Waina Gero

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kullin Gero
  2. Mai
  3. Kulli-kulli
  4. Maggi
  5. Yeast
  6. Karkashi
  7. Albasa
  8. Kanwa
  9. Ruwa

Umarnin dafa abinci

45mintuna
  1. 1

    A zuba yeast a cikin kullin gero a barshi ya tashi dai a zuba gishiri,maggi,kanwa da karkashi a juya.Sai a rufe a bashi lokaci ya dada tashi.Sai a zuba mai a tanda bayan ta dauki zafi dai ki zuba kullin idan bari daya ya soyu sai ki juya dayan.Ana ci da kulli,mai da Albasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Simran's kitchen
Simran's kitchen @cook_19401050
rannar
Kano Nigeria

sharhai

Similar Recipes