Nakiya

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
Kano

Wannan girkin nagargajiyane yanada da dadi sosai

Nakiya

Wannan girkin nagargajiyane yanada da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Farar shinkafa gwangwani 4
  2. Karinfani daidai misali
  3. Citta daidai misali
  4. Barkono kadan
  5. Sikari gwangwani daya da rabi
  6. Lemon tsami kadan
  7. Ruwa karamin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakigyara shinkafa kirege kiwanke saikishanyata tabushe saiki kai anika saikitankade kisoya garin inyasoyu zakiji yafara kamshi saikijuye shi afaranti yasha iska kizuba sikari atukunya kizuba ruwa kidora awuta idan yatafaso saikimatsa lemon tsami kadan inyadahu yayi Danko saikituka garin shinkafar aciki kikashe wutar intasha iska saiki mulmula kamar yadda yake a hoton

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
rannar
Kano
inason dafa abinci Kala kala
Kara karantawa

sharhai (2)

Fatimah Auwal
Fatimah Auwal @Shuraim
Dan Allah yadda ake gumbar gero pa

Similar Recipes