Umarnin dafa abinci
- 1
Ki kwafa fulawan ki iya adadin da kikeso kisa maggi curry da b\powder ammn kadan seki kwaba kmr wainar fulawa ki dauko brush dinki wnda ake shafa fenty ki rika xafa fulawan afan din ki in yyi xkiga yana barowa seki kwashe har ki gama
- 2
Seki dauko nmnki ko nikakke kokuma wnda kika dafa yyi luguf seki dafa yyi laushi kisakasi a fan ki Dan soya dmn ga dankalinki a gefe da kika dafa kinyi mai ynkan cubes kanana seki hadesu tare kisa attaruhunki da albasa da kika yi grating kisa mgg da cuyy ki juya in yyi lyk 5 minutes seki sauke
- 3
Ki dauko fulwnki da kika soya ki xuba hdin a frkon fulawan seki lan kwaso sama da kasa sekiyi nadin tabrma kuma shikenan se suya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11215081




sharhai