Macaroni mai kayan lambu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba mai a tukunya ki dora a wuta kiyanka albasa

  2. 2

    Ki saka jajjagen tarugu da tattasai da albasa ki soya

  3. 3

    Ki tsaida ruwa daidai misali ki zuba dandano da curry ki rufe har ruwan ya tafasa

  4. 4

    Ki zuba yankaken karas ki zuba macaroni ki rufe zuwa minti biyar

  5. 5

    Ki zuba kabeji da cucumber a karshe in ya sulala se ki juya

  6. 6

    Done

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes