Farar taliya mai carrot
Girki mai sauki da dadi gwanin ban sha,awa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11261196

Girki mai sauki da dadi gwanin ban sha,awa
Girki mai sauki da dadi gwanin ban sha,awa
Girki mai sauki da dadi gwanin ban sha,awa
Girki mai sauki da dadi gwanin ban sha,awa
Daura ruwan zafi idan ya tafasa kisamasa salt qadan saiki zuba taliya
Yanka carrot naki yadda kkeso saiki daurashi akan wuta ya tafasa kadan..idan taliyanki ya nuna saiki tsame carrot naki ki hadasu guri guda
Ana iyaci da mai da yaji..ko sauce.ko miya
An kwafa!
More Recipes

sharhai