Dirty rice

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

Wannan girkin na da matuqar dadi😋

Dirty rice

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan girkin na da matuqar dadi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Hanta
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Curry thyme bay leaf
  7. Carrot
  8. Peas
  9. Green papper
  10. Attarugu
  11. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zamu per boiling shinkafa mu ajoye gefe mu tafasa hata mu ajiye gefe. Mu wanke karas mu yayanka da albasa da green papper attarugu kuma mu jajjaga. Hanta kuma mu goge ta a abin gogeta a greater

  2. 2

    Se musa mai atukunya mu sa albasa carrot peas green papper da attarugu mu soya idan ya soyu musa spices din mu masu dadi da maggi da gishiri se mujuye shinkafar mu mu juya su hade se mu ka2o hantar mu muye a ciki se musa ruwa dede yanda ze qarasa dafa shinkafar.

  3. 3

    Idan ta dahu shikenan se ci ni nayi serving nawa da farfesun kayan ciki. Tnxsuad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes