Kunun Koko

Amma's Confectionery
Amma's Confectionery @ammas_confectionery
Damaturu, Yobe State

Kyanta aci da kosai lokacin karin kumallo.
#yobestate

Kunun Koko

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Kyanta aci da kosai lokacin karin kumallo.
#yobestate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gasarar Kamu
  2. Madara
  3. Ruwa
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A daura ruwa a wuta ya tafasa, sai a samu gasara a dama da ruwan sanyi. Sai ajuye a fasashesshen ruwan a juya za'a ga yayi kauri sai a kashe wuta.

  2. 2

    A zuba sugar a juya sosai. Idan za'a sha sai a zuba madara.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amma's Confectionery
Amma's Confectionery @ammas_confectionery
rannar
Damaturu, Yobe State
Being creative and trying new recipe is always fun.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes