Tuwon semo miyan awara
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11261247
Daura ruwan zafi idan ya tafasa saiki toqashi
Yi jajjagen kayan miya.ki soya bayan ya soyu ki zuba nama da spice idan ya nuna ya tsame ruwansa.saiki murza danyan awara aciki ki juya saiki gyera zogalanki kizuba
An kwafa!
More Recipes

sharhai