Dafaduka taliya mai lawashi

Fatima muhammad Bello @cook_18502891
Dafaduka taliya mai lawashi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11284073

Na daura Mai kanwuta na zuba albasa da taruhu da tattasai ya soyu na zuba ruwa na rufe
Nasaka Maggi na wanke kifi nasa yatafasa na zuba taliya na barshi yanuna na wanke lawashi na zuba na sauke
An kwafa!
More Recipes

sharhai