Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka kayan miya sirara ki jajjaga attaruhu,saiki samu tukunya ki zuba mai da manja,ki juye kayan miya aciki,
- 2
Dama kin tafasa nama ko kifi ko kaza saiki juye acikin kayan miya ki rufe ki barshi yayi kamar minti 5 saiki zuba bushasshen kifi ki sa spices da Maggi ki juya saiki zuba alaiyahu ki rufe ki kashe wutar tururin zai dafa miki alaiyahu din
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11458030








sharhai