Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jajjaga attaruhu sae ki soya mai da manja ki zuba kayan miya ki bari ya soyu sae ki tsai da ruwa
- 2
Idan ta tafasa daman kin wanke shinkafa sae ki zuba ki kawo maggi da gishiri ki zuba
- 3
Idan ta fara dahuwa sae ki zuba doyan naki ki barshi ya dahu sae ya kusa tsotsewa sae ki zuba albasa tana tsotsewa sae ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11465945




sharhai